Tehran (IQNA) sojojin Yemen tare da dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun harba makamai masu linzami a kan kamfanin mai na Aramco a jusa da birnin Jiddah.
Lambar Labari: 3485392 Ranar Watsawa : 2020/11/23
Tehran (IQNA) kakakin rundunar sojin Yemen a gwamnatin San’a ya ce sun mayar da martani da makamai masu linzami kan hare-haren Al saud a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3484919 Ranar Watsawa : 2020/06/23